Masa Jalan (0.01002 saat)
#1

Tafsiran ( Ya-Sin 10 ) dalam Hausa oleh Abubakar Mahmoud Gumi - ha

[ Kuma daidai yake a gare su, shin, ka yi musu gargaɗi kõ ba ka yi musu gargaɗi ba, sũ bã zã su yi ĩmãni ba. ] - Tafsiran ( Ya-Sin 10 )

[ وَسَوَاءٌ عَلَيْهِمْ أَأَنْذَرْتَهُمْ أَمْ لَمْ تُنْذِرْهُمْ لَا يُؤْمِنُونَ ] - يس 10